Zab 19:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka tsare ni kuma daga laifofi na fili,Kada ka bari su mallake ni.Sa'an nan zan zama kamili,In kuɓuta daga mugun zunubi.

Zab 19

Zab 19:10-14