Zab 18:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shan wahalata na kira ga Ubangiji,Na yi kira ga Allahna domin neman taimako.A Haikalinsa ya ji muryata,Kukana na neman taimako ya kai kunnensa.

Zab 18

Zab 18:1-7