Zab 18:24-26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

24. Don haka ya sāka mini, domin ni adali ne,Gama ya sani ni marar laifi ne.

25. Kai, ya Ubangiji, mai aminci ne ga masu aminci,Kai nagari ne, cikakke ga kamilai.

26. Kai Mai Tsarki ne ga waɗanda suke tsarkaka,Amma kana gāba da mugaye.

Zab 18