Zab 18:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Ubangiji ya yi tsawa daga sararin sama,Aka ji muryar Maɗaukaki.Ƙanƙara da garwashin wuta suka sauko.

Zab 18

Zab 18:7-23