Zab 18:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ina ƙaunarka ƙwarai, ya Ubangiji!Kai ne mai kāre ni.

2. Ubangiji ne Mai Cetona,Shi ne garkuwata mai ƙarfi.Allahna, shi ne yake kiyaye ni,Lafiya nake sa'ad da nake tare da shi,Yana kiyaye ni kamar garkuwa,Yana kāre ni, ya ba ni lafiya.

Zab 18