Zab 17:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka san zuciyata,Kakan zo gare ni da dare,Ka riga ka jarraba ni sarai,Ba ka kuwa sami mugun nufi a cikina ba.Na ƙudurta kuma bakina ba zai yi saɓo ba.

Zab 17

Zab 17:1-12