Zab 148:9-11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

9. Ku yabe shi, ku tuddai da duwatsu,Da itatuwa 'ya'ya da kurama.

10. Ku yabe shi dukanku dabbobi, na gida da na jeji,Masu rarrafe da tsuntsaye!

11. Ku yabe shi, ku sarakuna da dukan kabilai,Ku yabe shi, ku shugabanni da dukan hukumomi.

Zab 148