Zab 148:3-5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

3. Ku yabe shi, ku rana da wata,Ku yabe shi, ku taurari masu haskakawa!

4. Ku yabe shi, ku sammai mafi tsayi duka!Ku yabe shi, ku ruwayen da kuke bisa sararin sama!

5. Bari su duka su yabi sunan Ubangiji!Ya umarta, sai suka kasance.

Zab 148