Zab 148:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya sa al'ummarsa ta yi ƙarfi,Domin dukan jama'arsa su yabe shiJama'arsa Isra'ila, wadda yake ƙauna ƙwarai!Yabo ya tabbata ga Ubangiji!

Zab 148

Zab 148:11-14