Zab 148:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Yabo ya tabbata ga Ubangiji!Ku yabi Ubangiji daga sama,Ku da kuke zaune a tuddan sama.

2. Ku yabe shi dukanku mala'ikunsa,Ku yabe shi, ku dukan rundunansa na sama!

Zab 148