Wanda ya halicci sama, da duniya, da teku,Da dukan abin da yake cikinsu.Kullum yakan cika alkawaransa.