Zab 145:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane za su yi magana a kan darajarka da ɗaukakarka,Ni kuwa zan yi ta tunani a kan ayyukanka masu banmamaki.

Zab 145

Zab 145:4-10