Zab 144:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi yake kiyaye ni,Shi yake kāre ni,Shi ne mafakata da Mai Cetona,Wanda nake dogara gare shiDon samun zaman lafiya.Shi ne ya ɗora ni a kan al'ummai.

Zab 144

Zab 144:1-3