Zab 144:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka cece ni daga mugayen abokan gābana,Ka ƙwato ni daga ikon baƙi,Waɗanda ba su taɓa faɗar gaskiya ba,Sukan yi rantsuwar ƙarya.

Zab 144

Zab 144:1-15