Zab 143:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maƙiyina ya tsananta mini,Ya kore ni fata-fata.Ya sa ni a kurkuku mai duhu,Ina kama da waɗanda suka daɗe da mutuwa,

Zab 143

Zab 143:1-12