Zab 142:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ina kira ga Ubangiji don neman taimako,Ina roƙonsa.

2. Na kawo masa dukan koke-kokena,Na faɗa masa dukan wahalaina.

Zab 142