Zab 140:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ka cece ni daga mugaye, ya Ubangiji,Ka kiyaye ni daga mutane masu hargitsi.

2. Kullum suna shirya mugunta,Kullum suna kawo tashin hankali.

Zab 140