Ina addu'a matuƙa domin ceto ya zo ga Isra'ila daga Sihiyona!Sa'ad da Ubangiji ya sāke arzuta jama'arsa,Zuriyar Yakubu za su yi farin ciki,Jama'ar Isra'ila za su yi murna.