Zab 14:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Wawaye sukan ce wa kansu, “Ba Allah!”Dukansu sun lalace, sun aikata mugayen al'amura,Ba wanda yake aikata abin da yake daidai.

2. Daga Sama Ubangiji ya dubi mutane,Yă ga ko da akwai masu hikimaWaɗanda suke yi masa sujada.

Zab 14