Zab 139:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka ga lokacin da ƙasusuwana suke siffatuwa,Sa'ad da kuma ake harhaɗa su a hankaliA cikin mahaifiyata,Lokacin da nake girma a asirce.

Zab 139

Zab 139:11-21