Zab 139:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma har duhun ma, ba duhu ba ne a gare ka,Dare kuwa haskensa kamar na rana ne.Duhu da haske, duk ɗaya ne gare ka.

Zab 139

Zab 139:2-22