Zab 138:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na durƙusa a gaban tsattsarkan HaikalinkaIna yabon sunanka.Sabili da madawwamiyar ƙaunarka da amincinka,Saboda ka nuna ɗaukakarka da umarnanka.

Zab 138

Zab 138:1-6