Zab 137:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka tuna, ya Ubangiji, da abin da Edomawa suka yi,A ranar da aka ci Urushalima.Ka tuna da yadda suka ce,“A ragargaza ta har ƙasa!”

Zab 137

Zab 137:1-9