Zab 137:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) A bakin kogunan BabilaMuka zauna muka yi ta kuka,Sa'ad da muka tuna da Sihiyona. A rassan itatuwan wardi da suke kusa