Zab 136:24-26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

24. Ya 'yantar da mu daga abokan gābanmu,Gama ƙaunarsa madawwamiya ce.

25. Yana ba da abinci ga dukan mutane da dabbobi,Gama ƙaunarsa madawwamiya ce.

26. Ku yi wa Allah sa Sama godiya,Gama ƙaunarsa madawwamiyar ce.

Zab 136