Zab 135:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yakan kawo gizagizan hadiri daga bangayen duniya,Yakan yi walƙiya domin hadura,Yakan fito da iska daga cikin taskarsa.

Zab 135

Zab 135:1-10