Zab 131:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma na haƙura, raina a kwance,Kamar jinjirin da yake kwance jalisan a hannun mahaifiyarsa,Haka zuciyata take kwance.

Zab 131

Zab 131:1-3