Matarka za ta zama kamar kurangar inabiMai 'ya'ya a gidanka,'Ya'yanka maza kuma kamar dashen zaitunSuna kewaye da teburinka.