Zab 126:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Muka kece da dariya, muka raira waƙa don farin ciki,Sa'an nan sai sauran al'umma suka ambace mu, suka ce,“Ubangiji ya yi manyan al'amura masu girma, sabili da su!”

Zab 126

Zab 126:1-6