Zab 125:4-5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

4. Ya Ubangiji, ka yi wa mutanen kirki alheri,Su waɗanda suke biyayya da umarnanka!

5. Amma ka hukunta waɗanda suke bin mugayen al'amuransu,Sa'ad da kake hukunta wa masu aikata mugunta!Salama ta kasance tare da Isra'ila!

Zab 125