Zab 123:3-4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

3. Ka yi mana jinƙai, ya Ubangiji, ka yi mana jinƙai,An gwada mana wulakanci matuƙa!

4. Attajirai sun daɗe suna ta yi mana ba'a,Azzalumai masu girmankai sun raina mu!

Zab 123