Zab 123:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda bara yake dogara ga maigidansa,Baranya kuma ga uwargijiyarta,Haka nan muke zuba ido gare ka, ya Ubangiji Allahnmu,Har mu sami jinƙanka.

Zab 123

Zab 123:1-4