Zab 121:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU) Na duba wajen duwatsu,Daga ina taimakona zai zo? Taimakona zai zo daga wurin Ubangiji,Wanda ya yi sama da ƙasa. Ba