Zab 120:6-7 Littafi Mai Tsarki (HAU) Na daɗe ƙwarai ina zama tare da mutane marasa son salama! Sa'ad da nake maganar salama,Su sai su yi ta yaƙi.