Zab 12:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka sa harsunan nan masu yaudara su yi shiru,Ya Ubangiji, ka rufe bakunan nan masu fāriya!

Zab 12

Zab 12:1-8