Zab 119:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka tabbatar da alkawarin da ka yi mini, ni bawanka,Irin wanda kakan yi wa waɗanda suke tsoronka.

Zab 119

Zab 119:36-47