Zab 119:20-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

20. Zuciyata ta ƙosa saboda marmari,A kowane lokaci ina so in san hukuntanka.

21. Kakan tsauta wa masu girmankai,La'anannu ne waɗanda suka ƙi bin umarnanka.

22. Ka kuɓutar da ni daga cin mutuncinsu da raininsu,Domin na kiyaye dokokinka.

Zab 119