Zab 115:17-18 Littafi Mai Tsarki (HAU) Matacce ba ya yabon Ubangiji,Ko wanda ya gangara zuwa cikin kabari. Amma mu da muke rayayyu, za mu yi masa godiya.A