Zab 114:7-8 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ki yi rawar jiki, ya ke duniya,Saboda zuwan Ubangiji,A gaban Allah na Yakubu, Wanda ya sa duwatsu su zama tafkunan