Zab 111:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hanyar samun hikima, ita ce tsoron Ubangiji,Yakan ba da kyakkyawar ganewaGa dukan waɗanda suke bin umarnansa,Sai ku yabe shi har abada!

Zab 111

Zab 111:6-10