Zab 109:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama mutumin nan bai taɓa tunanin yin alheri ba,Yakan tsananta wa talakawa, da matalauta, da kasassu, har ya kashe su.

Zab 109

Zab 109:7-18