Zab 109:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ina yabonka, ya Allah, kada ka yi shiru!

2. Mugaye da maƙaryata sun tasar mini,Suna ta faɗar ƙarairayi a kaina.

3. Suna faɗar mugayen abubuwa a kaina.Suna tasar mini ba dalili.

Zab 109