Zab 107:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dole ne su gode wa Ubangiji saboda madawwamiyar ƙaunarsa,Sabili da abubuwa masu banmamaki waɗanda ya aikata dominsu!

Zab 107

Zab 107:1-17