Ya sāke hamada ta zama tafkunan ruwa,Ya kuma mai da busasshiyar ƙasa ta zama maɓuɓɓugai masu gudana.