Zab 107:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ku gode wa Ubangiji, gama shi nagari ne,Ƙaunarsa madawwamiya ce!

2. Ku zo mu yabi Ubangiji tare,Dukanku waɗanda ya fansa,Gama ya ƙwato ku daga maƙiyanku.

Zab 107