Ka tuna da ni sa'ad da za ka taimaki jama'arka, ya Ubangiji!Ka sa ni cikinsu, sa'ad da za ka cece su.