Zab 106:10-12 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ya cece su daga maƙiyansu,Ya ƙwato su daga wurin abokan gābansu. Ruwa ya cinye maƙiyansu,Ba wanda ya tsira.