Zab 104:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka gina wurin zamanka a bisa kan ruwan da yake sama.Gajimare ne karusanka,A bisa kan fikafikan iska kake tafiya.

Zab 104

Zab 104:1-8