Zab 104:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ka yabi Ubangiji, ya raina!Ya Ubangiji Allahna, mai girma ne kai!Kana saye da ɗaukaka da daraja,

2. Ka yi lulluɓi da haske.Ka shimfiɗa sammai kamar alfarwa.

Zab 104