Zab 103:21-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

21. Ku yabi Ubangiji, ku dukan ikokin da suke a Sama,Ku yabi Ubangiji, ku bayinsa masu aikata abin da yake so!

22. Ku yabi Ubangiji, dukanku da kuke halittattunsa,A duk inda yake mulki!Ka yabi Ubangiji, ya raina!

Zab 103